Kwaskwarima akan wasu Karin Magana
1. Zafin nema shi ke kawo samu.
2. Idan kaga kare na shinshina takalmi, akwai abu aciki.
3. Sai bango ya tsage, gini zai fadi.
4. Garin banza, ba zaiyi kunu ba.
5. Idan kunne yaji, to sauran aiki.
6. Wanda baiji bari ba, bashi da kunya.
7. Tabarmar kunya, bazata nadu ba.
8. Komai nisan jifa, ba zai wuce sama ba.
9. Idan kura na maganin zawo, zata kara cin nama.
10. Jumma'ar da zatayi kyau, ba sai tazo ba za'a gane.

Maje Amin
Comments
Post a Comment