Baitocin Sharholiya

Duk mai sharholiya, ba zai sha ba, jar miya...
Don ita shan ta, sai wanda ya duqa, ya girbe ya auna tiya...
Yar masarar nan, gero, dawa sannan hado da shinkafa ta cin jar miya! 
Ya ku 'lazy yut' ku koma gona ku rabu da wata aba wai ita 'Pi' da zata fashe, makauniya...
Ku kama dahir, tsohon ciniki, inji Baba a hudubarsa ta jiya. 
Mu dama duk bama sharholiya...
Don haka muna nan muna shirin shan jar miya! 
Sauran kiris a gama taraliya...
.
Maje Amin 202211050820hrs 

Comments

Popular posts from this blog

A STUDY ON THE SWEETNESS OF SUGARCANE

Ramblings

A Midnight Encounter